El-Rufai commissions Galaxy Shooing Mall in Kaduna.

Governor Nasir El-Rufai of Kaduna state on Friday commissioned multi billion naira Galaxy Mall as part of the 7th Kaduna Economic and Investment Summit (KadInvest 7.0) which kicked off on Thursday.

The Galaxy Mall with Shoprite as anchored tenant is one of the completed projects commissioned by the Governor as part of KADInvest 7.0. Other projects commissioned are Afex along Zaria-Kano Highway, Ammsco Neighbourhood Center on Race Course opposite Murtala Mohammed Square, Safe City Project in Abakpa, the rebuilt Ungwar Rimi Market in Ungwan Rimi, Muwaffac Estate, Rhyeno and Nurus Siraj Estate all in the Millennium City with the latest including groundbreaking of new sites.

Speaking at the Galaxy Mall commissioning an 11,000m² shopping mall located by Murtala Mohammed Square in the city center with Shoprite as anchor tenant and spaces for cinema hall, restaurant, and variety of shops and spaces for commercial activities, Governor el-Rufai said the mall will boost economic activities in the state, create jobs and improve social live.

“This new Galaxy Mall will maximise retail marketing in Kaduna state. There would be cinemas, restaurants and shops with Shoprite as anchor tenant. Shoprite is expected to open before Christmas to give residents something to celebrate fir Christmas.”

The Managing Director of Kaduna Market Development and Management Company, Tamar Nandul, in her remarks, said the Galaxy Mall is a 3,000m² mall located on a 11,000m² space, built on public-private partnership (PPP) adding that the development partners, Amsalco Group contributed N800 million to the multi billion naira project.

“Our development partner, Amsalco contributed N800 million, while Kaduna state government contributed N1.5 billion to the development of project. Shoprite will serve as anchor tenant, while there are open plan, 8,445 letable shops, 53 shops and cinema halls with 341 seating capacity.”

She added that, “There are spaces for entertainment, sports, fashion and others. The Galaxy Mall will improve the internally generated revenue, create employment opportunities for the residents and improve the socio-economic development of Kaduna city.”

The event was attended by the 14th Emir of Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, who is expected to speak at grand finale of the KADInvest 7.0 on Saturday.

ENDS

Proposed relocation of Katari, Rijana, Akilbu- communities speak.

THE POSITION OF THE KATARI, AKILBU AND RIJANA COMMUNITIES ON THE PROPOSED RELOCATION OF THEIR COMMUNITIES FROM THE ABUJA – KADUNA HIGHWAY BY GOVERNOR AHMED NASIR EL-RUFAI OF KADUNA STATE

Gentlemen of the Press,
I have the singular honour and privilege of informing you with a deep sense of responsibility that we are here at the prompting of the Katari, Akilbu and Rijana communities to make a public statement in respond to a press release made by His Excellency Governor Ahmed Nasir El-Rufai of Kaduna State dated 19th May, 2022 while receiving the first quarter security report for the year 2022 at Sir Kashim House Kaduna.

Notably in the said public statement, His Excellency unambiguously accused three communities located on the Abuja – Kaduna highway (Viz: Katari, Akilbu and Rijana) of “alleged connivance with bandits to carry attacks on motorists plying the road”, and that his administration is exploring measures to take on the three settlements, either to relocate them to near Kagarko or clear the entire settlements” subject to deliberations at the state’s security council meeting.

Lamentably, our communities being law abiding and forward looking social entities are eminently miffed and appalled by the aforementioned unsavory pronouncements because they are inherently very damaging, injurious, misleading and volatile.

Resultantly, we deem it very compelling to make the following observations and recommendations in the overriding interest of clarity, probity and mutual understanding by the discerning public and other relevant authorities.

OBSERVATIONS:
To the best of our knowledge, our communities are not aware of the involvement of any of our members either directly or indirectly in any verifiable cases of banditry within and outside our communities. Thus the bogus allegation that we are collaborators of banditry is largely ruse, trivial and unfounded.

Our communities were not given the benefit of doubt or any fair hearing with a view to establishing the veracity or otherwise of the weighty allegations leveled against us prior to His Excellency’s damaging public statement.

CONSPIRACY FACTOR:
There are strong indications that some vested interests are bent on criminalizing our communities using all available possibilities at their disposal as could be seen below:
For instance, in 2019, there was a stage-managed incident in which some security operatives from the Nigerian Air Force faked the bursting of a kidnapping gang purportedly hibernating in the Katari community.
In the said fabricated incident, some of our unsuspecting youths were gathered at the GSS Katari play ground by the Air Force operatives under the pretence of staging a mock simulation exercise.

Curiously, these young innocent boys were made to raise their hands up in the air purporting to be under arrest. They were eventually lifted in two waiting helicopters and brought back after a few minutes flight around the community. For obliging their requests, the Air Force operatives gave all the youths that participated one thousand naira (N1000) each with the promise that they would be considered for recruitment into the Air Force during the upcoming recruitment exercise. To allay their doubt, they gave these youths two contact numbers to use in reaching out to them whenever the need arises (Please see the attached appendix 1).

Surprisingly by the evening time of that same day, the electronic and print media was awash with a News heading credited to Air Commodare Ibikunle Daramola (Director of Public Relations of the Nigerian Air Force) purporting that some notorious bandits were arrested in Katari village a supposed “Identified criminal hotspot” along the Kaduna – Abuja route during a routine simulation exercise.

Touchingly, pictures of these innocent young boys were brazenly displayed as the captured notorious bandits. Accordingly, the Katari Community Development Association through its President – Makeri Danjuma Mohammed circulated a refutal dated 13th February, 2019 (Please see the attached appendix 1).

Another clear manifestation of the conspiracy factor against our communities is the excessively skewed and corrosive media hype against our communities. This involves the deliberate misrepresentation of facts on ground purposefully to criminalize our communities and resultantly elicit or whip up negative public sentiments against our communities.
For instance, the recent terrorist attack on an Abuja – Kaduna bound passenger Train which occurred at a location close to Dutse village near Olam Farms within the precincts of Kaduna Town was deliberately twisted by many media houses both local and foreign to suggest that it occurred between Katari and Rijana villages. Some media houses and online news platforms specifically ascribed it to Katari village. In fact, there are several other instances of media misrepresentation of criminal occurrences on the Abuja – Kaduna highway too numerous to mention here in which our communities were willfully implicated either out of sheer ignorance or pure sinister motives.

Regrettably, the minds of many gullible members of the public have been conditioned to believe that every criminal occurrence on this highway is the handiwork of indigenes of either Katari, Akilbu or Rijana.

OUR PEOPLE ARE ALSO VICTIMS OF BANDITRY:
Contrary to the induced negative narratives from questionable sources and one-sided news vendors, the inhabitants of these communities have severally been on the receiving end of banditry. Records abound to show that many of our people have been kidnapped, raped, maimed or killed by these bandits or terrorists.
Shockingly, many of our farmers cannot access their farms these days while others have to pay levies to bandits before they could access their farms.
Presently, the village Head of Rijana (Mr. Ayuba Dodo Dakolo) and about 24 members of his community are in the hands of bandits. Similarly, twelve (12) members of the Katari Community including women and children are also in the hands of bandits.
In April this year (2022), a former secretary to the defunct Akilbu District Mr. James Abu was gruesomely murdered by bandits on his farm. In the same vein, Martina John was kidnapped from Katari village, gruesomely murdered and her body dumped near Sabon Gayan in Chukun LGA of Kaduna State. Cases of such cold blooded murders of indigenes abound in our respective communities (all perpetrated by bandits).

THE EXISTENCE OF ADJOINING FORESTS AND ROCKY FORTRESSES:
The availability of large expanses of forests and rocky fortresses on the fringes of our communities attracts the attention of bandits and terrorists from far who consider them as temporary hide-outs and escape routes to their permanent bases in Birnin Gwari and faraway Zamfara and Katsina States.
Notably, there is a stretch of government forest reserve from Gidan Busa (near Katari) through Chikwali, Rishi, Akilbu, Mangoro, Sarkin Pawa down to Birnin Gwari and leading to Zamfara and Katsina states. Similarly, there are stretches of forests on the fringes of Eastern and Western Rijana. Pitiably, displaced indigenous settlements East of Rijana like Legede Kwasau, Bakin Garma, Tudun Tama, Gidan Duna, Muruci, Oshuwudu, U/Dadi, etc have been converted by the bandits into their bases from where they launch attacks on the Abuja – Kaduna highway around Rijana general area.

It is also worthy of note to mention here that, the stretch of forest on the Western axis of Rijana leads to Dutse, Gwagwada and Kamuku forest in Birnin Gwari area and by estension to Zamfara and Katsina States.

THE PRESENCE OF A FUNCTIONAL POLICE DIVISION AND OTHER SECURITY OUTFITS IN KATARI VILLAGE:
Another factor that has attracted undue negative media hype against Katari village in particular, is the presence of a Police Division, an IRT Unit, CTU, NSCDC, Air Force and KADVS Units. This makes Katari village a security hub of sorts and understandably always in the news because of routine security updates.
Accordingly, whenever there is any security breach by bandits in the entire stretch of the highway, the first port of call is normally Katari village. In that respect, the persons lodging such reports only know Katari where the report is being filed or ledged because they find it very difficult to identify any other village by name within the Katari general area. Admittedly, the persons filing the complaint would phone their relations telling them that they are at Katari. Thus erroneously implied that the problem occurred at Katari. Social media hawks and other media platforms normally capitalize on these corrosive narratives to further misrepresent the true situation of things.

FALLOUT OF ROUTINE PRESS RELEASES IN KATARI VILLAGE BY POLICE AUTHORITIES:
Since the launching of Operation Puff Adder in Katari on 5/4/2019 by IGP Mohammed Adamu, successive police authorities have routinely organized elaborate press releases in Katari village where bandits arrested or captured from different locations in the entire North-West zone are paraded alongside captured arms before subsequently moved to Abuja for further necessary action. Regrettably, the public often misinterpret these elaborate parades to mean that all the paraded criminals are indigenous to Katari village.

GOVERNMENT SEEMING DOUBLE STANDARDS:
In one breath the Kaduna state Governor openly admits that the bandits ravaging communities in Kaduna state particularly the Abuja highway and Birnin Gwari axis are elements of the dreaded Boko Haram and Ansaru who are trying to establish bases and enclaves in Niger and Kaduna states because they consider Kaduna and Niger state forests very convenient for their operations. Sadly in another breath, the same Governor is ascribing terrorism/banditry to vulnerable peasant farmers and even threatening to either relocate or clear them entirely.

The question is where is the verifiable evidence linking these vulnerable natives to banditry along the Abuja – Kaduna highway? And by the way why are communities like Birnin Gwari, M/Jos with exceptional criminal notoriety not relocated to distant bushes? Why only Adara villages?

THE CONFUSION GENERATED BY THE TWIN MANDATE OF THE RIJANA POLICE DIVISION:
The Police Division in Rijana is mandated to cater for the Rijana community and its environs within Kachia LGA as well as those from Chikun LGA that are within its reach like Kasarami, Quary, S/Sara, Audu Jangwon, etc.
Sadly, when crimes are committed in communities in Chikun LGA are reported at the Rijana Police Division, they are often misinterpreted to imply that they are committed at Rijana which is in Kachia LGA.

Perhaps, that partly explains why the attack on the Abuja – Kaduna bound passenger Train which took place near Dutse in Chikun LGA of Kaduna state was erroneously ascribed to Rijana and Katari communities.

THE AVAILABILITY OF A CATTLE ROUTE NEAR KATARI VILLAGE:
There is a major cattle route that emanates from the core North and traverses or crosses the Abuja – Kaduna highway at a spot near Katari. That very spot is convenient for bandit attacks on innocent commuters because of its undulating nature making distant visibility very difficult for motorists. Before you realize that an attack is going on, a commuter is already in their midst because of poor visibility from a distance. Unfortunately, the gullible public often assume that it is the Natives of the nearest village – Katari that are responsible for the attacks not knowing that they come from as far as Zamfara and Katsina states. People kidnapped at this particular spot are known to have been released at locations embedded in Birnin Gwari and Zamfara forests.

INFORMATION GATHERING BY BANDITS:
The wholesale assumption that bandits get their information only from natives before launching their deadly attacks on the Abuja – Kaduna highway is largely unfounded and trivial. Are the bandits themselves not aware that there is a popular highway linking some states of the N/West to the Federal Capital? Are the bandits not conversant with the flash spots on the highway that are convenient for their operations? Again, bandits can get information from their kidnapped victims which are under duress.

SEEMING GOVERNMENT’S INACTION AND LACKADAISICAL ATTITUDE:
Records at our disposal are overwhelmingly indicative that government is fully aware of the movement of bandits, their bases and some of their financiers.
The question then is why is the Federal government reluctant in authorizing a synchronized military action in the entire North-West to completely root out these terrorists since the passage of the law branding bandits as terrorists? Why chasing shadows instead of dealing with substances. Why is government interested in making vulnerable communities scapegoats while the real criminals re allowed to traverse the length and breadth of this country without let hindrance?RECOMMENDATIONS/PRAYERS

There should be constructive engagement between relevant government agencies and critical stakeholders in the respective communities to foster a workable synergy in the fight against banditry in the area.

All identifiable flash spots where bandits normally take undue advantage of to perpetrate their heinous acts should be placed under strict security control. For instance the route that traverses the highway between Katari and K/Kare should be blocked by locating a strong military presence there. Assuringly, there is enough expanse of land in the government’s forest reserve spanning between Katari, Gidan Busa, Akilbu and Rishi to accommodate any strong security presence or outfit.

Government should discreetly verify and cross check all security reports relating to our communities to ensure that they are not products of mere guess work or figments of some people’s subjective imagination concocted to please some vested interests.

Ensure that security operatives deployed in the area live up to the billing of their critical mandates.

Properly equip and motivate all security operatives deployed in our communities. The investigative arm of the security architecture in the area should be upgraded to meet the challenges of the time.

Recruit more members of our youths into the security forces to reinforce the concept of community policing by gaining the confidence of the communities.
Upgrade the educational status of the communities.

Any member of our communities that is identified as a collaborator of banditry should be dealt with in accordance with the dictates of the law. Meaning nobody should be spared in our communities if found wanting in terms of government’s security drive.

Make provision for another Police Division to accommodate cases from Chikun LGA along the Abuja – Kaduna highway.

Ensure that security operatives deployed in our communities work collaboratively with our stakeholders.

Locate a strong military presence in Rijana community.

It is strongly advisable that no indigenous community on the Abuja – Kaduna highway should be relocated no matter the prompting. Rather, security in these communities should be upgraded to meet global standard in view of the strategic nature of this expressway.

CONCLUSION:
On a final note;
Gentlemen of the Press, we consider it very instructive to state here very strongly that, in functional democratic climes, when situations like this occur, the imperatives of decency and responsive governance dictate that the due process of the law be reasonably pursued through constructive engagement with critical stakeholders.

In other words, diligent investigation and prosecution should be pursued using proper and time tested mechanisms instead of resorting to arbitrary highhandedness based on premeditated conclusions as exemplified by the proposed relocation of our communities from their ancestral roots dating back to antiquity.

Thank you for listening and God bless you all.

CC:
: The Hon. Commissioner for Internal Security and Home Affairs, Kaduna State.
: The Hon. Chairman Kachia LGA
: The Director DSS Kachia
: The District Head Bishini
: The DPO, Katari
: The DPO, Rijana
: The DPO, Kachia
: The Commander, Operation Thunder Strike Katari
: The Ward Commander KADVS, Katari
: All Village Heads Katari.
: All Village Heads Rijana
: All Village Heads Akilbu

Sanata Mal. Uba Sani ya lashe zaben fid da gwani a Kaduna.

Dan majalisar dattijai mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Mallam.Uba Sani ya sami gagarumar nasara a zaben fid da gwani na jamiyyar APC na mukamin gwamna a jahar Kaduna.

Sanata Uba Sani ya sami wannan nasara ne bayan da ya sami kuri,u 1,149, a yayin da Bashir Abubakar ya sami kuri,u 37, Sani Shaaban kuma ya tashi da kuri’u 10 kacal.

A jawabin amincewa da wannan nasara, Sanata Uba Sani ya mika godiyar sa ga shugabannin jamiyyar APC na jahar Kaduna da kasa baki daya, gwamnan jahar Kaduna Mal.Nasiru El Rufai, ‘ya’yan jamiyyar APC da sauran jama,ar jahar Kaduna inda yayi alkawarin jajircewa domin ganin yayi aiki tukuru don ci gaban jahar Kaduna baki daya.

Dama dai Sanata Mallam Uba Sani shine wanda gwamnan jahar Kaduna Mallam Nasiru El Rufai ya amincewa tsayawa takara a jamiyyar APC.

Yan Boko Haram da Ansaru sun dawo Kaduna-El Rufai.

A jahar Kaduna gwamnatin jahar ta tabbatar da wanzuwar kungiyar Boko Haram da ta Ansaru a wasu kananan hukumomi na jahar.Gwamnan wanda ke karbar rahoton tsaro na watanni hudu na wannan shekarar ya bukaci hada karfi wuri daya domin yakar wannan babbar matsala.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jahar Kaduna Samuel Aruwan ne dai ya gabatar da rahoton na tsaro na kwata ta farko ta shekarar 2022 ga gwamnan jahar da sauran ‘yan kwamiti na tsaro na jahar Kaduna.

Wannan rahoto kuma ya kunshi adadi na irin taannati da ‘yan bindiga suka yi a jahar da sauran rikice rikice da suka haifar da asarar rayuyka.Kwamishinan na tsaro dai ya bayyana cewa tsakanin daya ga watan janairu zuwa 31 ga watan Maris na wannan shekarar an halaka mutane 360 a jaharKaduna  sanadiyyar ayyukan ‘yan bindiga da sauran rigingimu,an kuma sace mutane 1,389 a daidai wannan lokaci,inda shiyyar tsakiyar Kaduna wato Kaduna central zone ta fi samun kaso mafi tsoka na ayyukan taaddanci ,musamman ta fuskar hare hare na ‘yan bindiga akan hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Gwamnan jahar Mal Nasiru El Rufai wanda ya y i jawabi bayan karbar wannan rahoto ya bayyana matukar damuwa a bisa wanzuwar ‘yan kungiyar Boko Haramum,Ansaru da kuma ISWAP a jahar Kaduna.

Malam Nasiru El Rufai y ace babban abin damuwa shine bayyanar maboya ta ‘yan taaddar boko haram da kuma ayyukan taaddanci na kungiyar Ansaru ,musamman a dazukan kananan hukumomin Birnin Gwari da Chikun.A cikin wadanda aka sace a jirgin Abuja zuwa Kaduna har da wani wanda muka yi makaranta tare,wanda aka saki bayan biyan kudin fansa, duk lokacin da yake hannun su,karara ‘yan taaddar na tattaunawa tsakanin su cewa dazuzzukan da suke Kaduna sun ma fi na Sambisa dacewa,a saboda haka duk za su yi kaura zuwajahar Kaduna,ina ganin wannan abu ne da ya kamata mu damu akai matuka.Shi ya sa kuma muka sha cewa matsalar tsaro a yanzu ta yi kaura daga arewa maso gabas zuwa arewa maso yamma,kuma halin da ake ciki a arewa maso yamma yafi hadari akan na arewa maso gabas kuma muna bukatar sojoji da sauran jamian tsaro sun lura da hakan kafin alamari ya zarta yadda ake tsammani.

Gwamnan jahar ta Kaduna Kuma ya nuna damuwa a bisa amfani da bama bamai da ‘yan taddar suka fara yi jahar Kaduna.

Yace na biyu kuma wanda ke da danganta da na farko shjine amfani da nakiyoyi da sauran abubuwan tarwatsewa a jahar.Mun  yi saa,kuma godiya ga yansanda,mun sami nasarar kwance da dama daga bama bamai ba tare da samun asarar rayuka ba,to amma har yanzu wannan abun damuwa ne matuka domin wadannan bama bamai ana dana sune a gidajen rawa na dare da sauran wuraren da mutane da yawa ke halarta.Wannan ya nuna wani canji daga ayyukan ‘yan bindiga zuwa taddanci babba na kwarewa ta fuskar amfani da bama bamai,alamu na bayyanar’ yan kungiyar boko haramun da ansaru a jahar mu.

Wani babban abu da gwamna na yi nuni da shi dai shine batun gaza gudanar da zabe a wasu wurare da dama a jahar sanadiyyar ayyukan yan taadda,inda ya ce idan ba’a warware matsalolin ‘yan bindiga a kananan hukumomi kamar Birnin Gwari,Chikun,Igabi da Giwa ba kila zabe ba zai yiwu ba a wadannan kananan hukumomi.Inda ya kara da cewa idan ba za,a iya gudanar da zabe a kananan hukumoi 4 zuwa 6 ba,to akwai shakkun iya gudanar da zabe a jahar ma baki daya.

Jirgin Abuja zuwa Kaduna zai ci gaba da aiki.

Ranar 23 ga wannan watan na mayu da muke ciki ne dai ranar da aka sanya na ci gaba da zirga zirgar jirgin kasa dake jigila tsakanin Kaduna da Abuja.

A wata sanarwa ga manema labarai daga hukumar jiragen kasa ta kasa wato Nigerian Railway Corporation mai sanya hannun kakakin hukumar Yakubu Mahmood ta fitar ,hukumar ta jiragen kasa ta ce yanke hukuncin ci gaba da zirga zirgar jiragen kasa ba ya na nufin an jingine kokarin da ake yi na karbo mutanen da ‘yan bindiga suka kwashe daga jirgin da aka kaiwa hari a watan Maris din da ya gabata ba.

Hukumar ta jiragen kasa dai ta bada tabbacin bada kariya da kuma tsaro ga fasinjojin wannan jirgi ,inda sanarwar ta ce gwamnati  ba za ta bada kai ga wata baraza daga wani gungun ‘yan taadda ba. To sai dai Kusan dukkan wadanda aka kwashe a wannan jirgi dai har yanzu suna hannun ‘yan bindigar da ake kyautata zaton ‘yan kungiyar Ansaru ne,masu kama da boko haramun a tsari da ayyukan su,wadanda aka bayyana cewa sun rike mutanen ne domin ayi misayi da shugabannin su da masu daukar nauyin su dake hannun hukuma.

A kwanan baya kadan dai gwamnan jahar Mal Nasiru El Rufai ya nuna damuwa a bisa yadda sojojin Najeriya suka ki bin shawarar sa ta shiga dazuzzukan da ‘yan taadda ke buya ayi ta ta kare.

An kama wani kansila yana safarar makamai a Kaduna.

Rundunar yansanda ta jahar wacce ta bada tabbacin kama wannan kansila,wanda har yanzu yana aiki,ta bayyana cewa a ranar 9 ga watan da muke ciki ne rundunar puff adder wacce ke tare da rundunar ‘yansandan jahar Kaduna a yayin da jamian ta ke sintiri,suka tare wani mutum a bisa babur kirar Lifan,dauke da wani buhu,a daidai wannan lokaci kuma wannan bawan Allah na nufar yankin Galadimawa na karamar hukumar Giwa,daya daga cikin yankunan dake fama da ayyukan taadda na ‘yan bindiga.

Rundunar yansanda ta jahar wacce ta ce jamian ta sun binciki wannan buhu,inda suka iske wata bindiga sabuwa kirar AK 47 tare da albarusan wannan bindiga.A bisa bincike dai rundunar ‘yansanda ta jahar Kaduna ta ce ta fahimci cewa wannan mutum dake dauke da wannan muguwar bindiga Kansila ne mai ci na karamar hukumar Soba jahar Kaduna wanda ke wakiltar mazabar Kinkiba.Yansandan jahar Kaduna dai ata bakin kakakin runduna ASP Jalige ,sun ce tuni wannan mutum ya bayyana cewa ya na kokarin sada bindigar ne zuwa wasu ‘yan taadda dake wannan yanki,ya kuma karbo ta ne daga hannun wani wanda suke irin wannan aika aika tare.

Karamar hukumar Giwa mai makwabta da jahar Katsina na cikin kananan hukumomin dake fama da ayyuka na tagayyara jamaa na ‘yan bindiga,inda irin wannan ayyuka na yan bindigar ke fantsama har zuwa kananan  hukumomin Zaria da sabon gari.

Wasu sojoji na cin amanar kasa-Irabor.

Wannan batu na kunshe ne a wata wasika da babban kwamnadan dakarun tsaro wato chief of defence staff Lucky Irabor ya aikewa kwamandoji na aikin soji dabam dabam,inda ya ke nuna damuwa a bisa almurran dake faruwa a yanzu na samun sojoji dake hada baki da ‘yan ta,adda.

Jaridar Gurdian wacce ta wallafa wannan labari ta ce a wannan wasika shugaban na dakarun tsaro Lucky Irabor ya yi nuni da samun da aka yi kwanan nan na wani soja wanda ke hada baki da wani sanannen mai kwarmatawa ‘yan ta,adda bayanai mai suna Babagana Kura a karamar hukumar Bama dake jahar Borno,inda shugaban na dakarun tsaro ya ce akwai batutuwa irin wannan da dama da suka taso,na  kama wasu sojoji da dama a dan kankanin lokaci a bisa zargin hada baki da ‘yan taadda wadanda ke basu makamai da kuma bayanai.

Babban kwamandan na soji a wata wasika da aka rubuta a ranar 4 ga watan Afrilu,ya bukaci kwamandojoji da su kara tunatar da sojoji hadarin wannan irin cin amanar kasa,da kuma horon da zai biyo bayan zargin dukkan mai yin haka,su kuma farauto wadanda ke yin irin wannan aiki na munafurci

To sai dai yayin da haka ke faruwa,masu sharhi a bisa alamurran da suka shafi tsaro na cewa ai wannan ba sabon abu ba ne.A cewar major yahaya Shinko mai Ritaya ai a kowanne irin aiki ko zamantakewa ana samun baragurbi,gulmawuya da masu baki biyu.

A cewar mai sharhi dai akwai hanyoyi da dama da akan hada baki da wasu baragurbi tsakankanin jamian tsaro,to sai dai ya ce kila hukunci ne bai tsauri ba shi ya sa ake ci gaba da samun haka.

Ganin wannan labari dai ya sa wasu ‘yan kasa baiwa manyan jamian tsaro na Najeriya shawarar da su lura da alawus alawus da albashi na jamian dake aiki tare da su domin gudun yunwa ko rashi sanya jamiin tsaro canza sheka,ko zama gulmawuya.

Please go back to farm- El Rufai.

Governor Nasir El Rufai has appealed to the people of Kaduna state to farm massively wherever they can because that is the concrete way to reduce hunger and prices of food stuff.

The governor said that his administration is aware that in some places, farmers have been attacked, abducted, or even killed while working their fields but assured that the activities of bandits are being tackled.

El Rufai gave this assurance when His Highness, the Emir of Zazzau, Malam Ahmad Nuhu Bamalli, paid him the traditional Hawan Bariki courtesy visit in Zaria on Tuesday.

El Rufai thanked God for witnessing the Eid-El-Fitr celebration but noted that ‘’citizens in some of our communities fasted and worshiped amidst lingering fears and anxiety about their security. ‘’

‘’The Kaduna State Government continues to do everything it can to mobilise and support the federal security agencies to defeat the terrorists and criminals that menace our people,’’ he added.

The governor also listed measures that the state government has been taking in tackling insecurity in Kaduna state since he assumed office in 2015.

According to him, ‘’ my first official action as governor on 29 May 2015 was to summon an emergency meeting of the State Security Council which held on 30 May 2015, with the specific purpose of identifying the security threats across the state and finding answers to address them.’’

‘’One outcome of that meeting was the decision to collaborate with the governors of the other states in the North-west and Niger State to fund a joint military operation to clear the Kamuku-Kuyambana forest swathes in the Birnin Gwari axis of cattle rustlers hibernating in the ranges that cover Niger, Kaduna, Katsina and Zamfara States,’’ he said.

El Rufai however lamented ‘’while this action decimated the criminals, it is a matter for regret that the necessary follow up operations were not sustained by the security agencies.’’

He reiterated that Kaduna state remains ‘’convinced that comprehensive, simultaneous military and security operation in Kaduna, Katsina, Zamfara, Sokoto, Kebbi, Plateau and Niger states is vital to stopping the terrorists and reasserting the authority of the Nigerian state in the ungoverned spaces.’’

‘’We created a specialised Ministry of Internal Security, and we continue to support the federal security agencies with logistics and other resources. We are engaging the highest echelons of government and the security structure on resolute action to protect the lives, liberty and livelihoods of our people,’’ he said.

The governor pointed out that criminal elements are being assisted by a network of informants in many communities, adding that the traditional institutions should mobilise their networks to expose them and support the security forces with local intelligence.

El Rufai also called on citizens to participate in the process of selecting candidates for the 2023 general election ‘’and to make it a peaceful exercise in the freedom of choice.’’

According to him, ‘’it is important to the integrity of the process, and to the safety of citizens that everyone should conduct themselves with respect for law and order. We appeal for responsible behaviour and decent utterances all through the push and pull of political competition.’’

Zamu ci gaba da kyawawan ayyuka a jahar Kaduna- Sanata Uba Sani.

Dan majalisar dattijai mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Sanata Mallam Uba Sani ya bayyana cewa zai ci gaba da kyawawan ayyukan da Mal.Nasiru El Rufai ke yi a jahar Kaduna idan ya kasance gwamnan jahar a shekarar 2023 mai zuwa.

Mallam Uba Sani ya yi wannan bayani ne a babbar sakateriyar jamiyyar APC dake Abuja yayin da ya karbi takardun nuna aniyar tsayawa takarar gwamnan jahar Kaduna karkashin jamiyyar APC a zabe mai zuwa.

Sanata Uba Sani wanda wasu gaggan jamiyyar APC na jahar Kaduna da na kasa suka marawa baya, ya godewa shugabannin jamiyyar APC na kasa wadanda suka yi masa gagarumar tarba a offishin na jamiyyar APC na kasa, inda ya godewa babban sakatare na jamiyyar Suleiman muhammad Argungun a bisa karimcin da aka nuna masa yayin karbar takardun nuna sha,awar tsayawa takarar.

Har a wannan lokaci dai Sanata Mallam Uba Sani shine dan takarar da ya fi nuna da gaske ya ke ta fuskar kokarin kasancewa wanda zai gaji Mal.Nasiru Ahmed El Rufai, wanda ya yi manyan ayyukan da ba a taba yi ba a jahar Kaduna tunda aka kirkiri jahar.Ana kuma ganin Sanata Uba Sani shine zai iya ci gaba da gudanar da irin wadanan ayyuka ba tare da kyashi ko kasala ba, domin a zaman sa a majalisar dattijai ya nuna kauna da soyayyar da yake da su ga alummar jahar Kaduna dama kasa baki daya.

An sace wata mai jinkai a Kaduna.

Wannan mai bada agaji mai suna Hajiya Ramatu Abarshi da ‘yar ta Amira an sace sune bayan da suka dawo daga raba kayan tallafi na azimi a garin Mariri na karamar hukumar Lere jahar Kaduna.,Wasu bayanai daga dangin wannan baiwar Allah dai na nuna cewa kila masu sace jamaar don neman kudin fansa sun biyo hajiya Ramatu Abarshi ne daga karamar hukumar ta Lere  har zuwa garin Kasuwar Magani a karamar hukumar Kachiya,inda suka kamata da ‘yar ta ta,suka kuma wuce da su wani wuri da har yanzu baa san ko ina ne ba.

Duk dai da hukumomi ba su ce komai ba  a bisa batun  sace Hajiya Ramatu,Wasu bayanai daga iyalan wannan baiwar Allah a yanzu na nuna cewa tuni masu sace jamaar don neman kudin fansa,wadanda akasari ‘yan bindiga ne suka nemi  Naira Miliyan 100 a matsayin kudin fansar wadannan mutane guda biyu.

Hajiya  Ramatu Abarshi tsohuwar malama ce a makarantar kimiyya da fasaha ta Kaduna wato Kaduna Polytechnic,ta kuma yi fice wajen ayyukan jinkai da kokarin neman zaman lafiya a kudancin jahar Kaduna.,an kuma sace ta ne a yayin da har yanzu mutane sama da 100 ke hannun ‘yan bindiga tunda aka sace su a harin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna sama da makwanni ukku da suka gabata.

Wannan dai na faruwa ne a yayin da rundunar ‘yansanda ta jahar Kaduna ta baje kolin wasu mutane guda 6 da ake zargi da satar taceccen man fetur har lita dubu arbain ,wanda aka yi kiyasin ya haura Naira Miliyan 6.

Rundunar ta ‘yansanda ta jahar Kaduna ta bayyana cewa a ranar 19 ga watan Afrilun nan ne ta sami rahoto daga Area kwamanda na Jere cewa wasu da b’aa san ko su wanene ba’ sun kwace wata mota dauke da man fetur har lita dubu 40 daga hannun direban motar a hanyar Abuja Zuwa Kaduna,bayan da suka kaiwa direban hari suka kuma daure shi.,bincike a cewar kakakin rundunar yansandan jahar Kaduna ya kai ga kama wadanda suka yi wannan aika aika,tare da gano motar man da suka kwata.